🚨Yan bindiga sun kai hari sound effects free download

By bashtvhausa

0 Downloads

5 days ago

0 seconds

bashtvhausa Sound Effects

About 🚨Yan bindiga sun kai hari Mp3 Sound Effect

🚨Yan bindiga sun kai hari a dai dai lokacin sallar Asuba a masallacin Unguwan Mantau, karamar hukumar Malumfashi a Jihar Katsina, zuwa yanzu mutane 32 ne aka tabbatar da mutuwar su tare da sace wasu. An ce harin ramuwar gayya ne, bayan da mazauna wani kauye suka kashe ‘yan bindiga, suka kwato makamai da babura. Dakarun sojojin sama sun kai samame ta sama inda aka ceto wasu daga cikin mutanen da aka sace. Mukaddashin Gwamna ya tura wakilai karkashin Sakataren Gwamnati na Jiha domin yin ta’aziyya ga iyalan mamatan. Jami’ai sun bayyana harin a matsayin “mai matuƙar zafi da bakin ciki” tare da yin alkawarin ƙara tsaurara tsaro. Gwamnatin jihar ta ce za ta ci gaba da tallafa wa iyalan da abin ya shafa da kuma ƙarfafa tsare-tsare na tsaron al’umma domin dawo da zaman lafiya. #Hausa #labarinhausa #hausatiktok
🚨Yan Bindiga Sun Kai Hari Sound Effects Free Download. Sound Effects Downloader To Help You Download The Highest Quality 🚨Yan Bindiga Sun Kai Hari Sound Effects Free Download For TikTok Videos. You Just Search Sound Effects And Download.

My You Like It