🚨 Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky sound effects free download
By bashtvhausa
0 Downloads
1 weeks ago
0 seconds
About 🚨 Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky Mp3 Sound Effect
🚨 Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya gana da Shugaban Amurka Donald Trump a Fadar White House tare da shugabannin Turai, amma taron ya kare ba tare da wani takamaiman mataki na zaman lafiya ba. Trump ya ce yana shirin shirya ganawa kai tsaye tsakanin Zelensky da Vladimir Putin na Rasha, duk da cewa Moscow ba ta bada amsa mai karfi ba. Yayin da Trump ya ce babu lallai sai an samu tsagaita wuta kafin tattaunawa, Firayim Ministan Jamus Friedrich Merz ya nace cewa dole ne a samu tsagaita wuta. Trump ya kuma yi alkawarin ba da tabbacin tsaro ga Ukraine, inda Zelensky ya bayyana yarjejeniyar makamai da Amurka da ta kai dala biliyan 90, ciki har da jiragen yaki da tsarin kare makami mai linzami. Zelensky ya nuna sassauci a wannan ziyara ta bana, inda ya yi ta godiya ga Trump sau da dama kuma ya mika wasiƙa daga matarsa ga uwargidan Trump, Melania. Shugabannin Turai sun yaba da rawar Trump, amma suka gargadi cewa tsaron nahiyar Turai na cikin hadari. #labaranduniya #Hausa🚨 Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky Sound Effects Free Download. Sound Effects Downloader To Help You Download The Highest Quality 🚨 Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky Sound Effects Free Download For TikTok Videos. You Just Search Sound Effects And Download.