TASKAR GWAMNA (kashi na Biyu) sound effects free download

By al_hadejawy

10 Downloads

1 months ago

218 seconds

al_hadejawy Sound Effects

About TASKAR GWAMNA (kashi na Biyu) Mp3 Sound Effect

TASKAR GWAMNA (kashi na Biyu) Shiri ne da zai dinga kawo muku muhimman bayanan da mai girma gwamnan jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA ya yi a lokutan ƙaddamar da ayyuka ko wasu muhimman taruka domi fa'idantuwa da irin kaɓakin ayyukan da mai girma gwamna ya ke aiwatarwa, waɗanda suka dace da manufofin wannan gwnanatin guda goma sha biyu (12 Points Agenda). Shirin na yau zai kawo muku jawabin mai girma gwamna ne kan shirin haɓaka kasuwar duniya (EPZ) ta Maigatari da kuma aikin noman rani na Lallashi wanda a yanzu haka ana morar shirin, kuma ana kan haɓaka shi zuwa sauran ƙananan hukumomin da ba su da guraben noman rani. Sannan gwamna ya yi jawabin kan batun adana ruwan sama domin noman rani. #TaskarGwamna #GovernorNamadi #governoroftheyear2024 #JigawaNewMediaOffice #malamyanakandaidai #Danmodiisworking #jigawastategovernment @highlight t
TASKAR GWAMNA (kashi Na Biyu) Sound Effects Free Download. Sound Effects Downloader To Help You Download The Highest Quality TASKAR GWAMNA (kashi Na Biyu) Sound Effects Free Download For TikTok Videos. You Just Search Sound Effects And Download.

My You Like It