About Surykmata Sound Effects

Old but Gold... #trendingvoice #trending #fav who does this better than @galleriafilms NONE.
Kin yi wa Saura Zarra. Humaira amaryar Farouk Dambatta @galleria films did the magic as usual 🫡✅
New voice alerts only for the Pretty Arewa Queens.... From the blessed hands of @galleria films
Aunties of the Groom @mansuraisah @Fati Yola625
Moments from our Hausa/Yoruba wedding.. Famous Kano State Koroso Cultural Entertainment.. The Traditional dancers weaving a spell of joy and culture, captivating the guests with their rhythmic artistry 👏👏 Kowa ya bar gida... . Kano Jallah Babbar Hausa Hedikwatar mutanen kirki Karimai ... Garin da ba Kano ba ..... ku karashe da kan ku 🤪🤪🤪
Another Banga don drop... Bismillah #newsoundalert #viralvoice #soundtrack #tauraruwarmata
Shigowar Kasaitacciyar Zinariyar amaryar mu Hafsatu Azare amaryar Abubakar Dandanku cikar alqawarin Allah . Lu'u lu'u sai addua sai hange daga nesa ... gurin taron bikin sanya mata lalle.. Ta zama ta zama ta zama... @abuhafsy23 🥰🥰🥰 Fi Amanallah... #abuhafsy23 Hafsy Azare the Original Owner of this Kirari..
Setting ourselves apart by consistently delivering the best to our clients. Experience the difference. ..#surykmata #goldenvoice
Traditiona Kamu of Hajaara Ameera Balarabe & Hon. Hussaini Abdulkareem Kero ( Kaduna)… @thewaterfallseventcenter @romantic_photographyy @dj_koolbabz @surykmata
Surayya Kofarmata aka SuryKmata Mai Bututun magana 🎤 ta ku ta gargajiya bugun cikin Badala .. Ya Hayyu Ya Qayyum Ya sada mu da dukkan alkhairan da ke cikin rayuwa Ya nesantar mana da dukkan sharri sarari da boye.